Featured Featured
Ramadan Mubarak 25 (1440) (2019) |Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi
Ramadan Mubarak 25 (1440) (2019) |Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi
Ramadan Mubarak 26(1440) (2019) |Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi
Ramadan Mubarak 26(1440) (2019) |Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi
Nasiha Kan Watan Ramadan | Sheikh Muhammad Mustapha
Nasiha Kan Watan Ramadan | Sheikh Muhammad Mustapha
Nasiha 20 Ramadan 2019 | Sheikh Muhammad Mustapha
Nasiha 20 Ramadan 2019 | Sheikh Muhammad Mustapha

Cinzaben gen. Muhammadu Buhari 2015

ASSALAMU ALAIKUM...
 addinin musulunci yanuna mana idan musulmi abun farinciki yasameshi akoi yadda zayyi ya godewa Allah ,
hakanan idan abin bakin ciki ko damuwa yasameshi hakuri zayyi yasamu lada a wajen Allah,


hanyoyin godiya ga Allah:-
1. Fadin ALHAMDULILLAH
2. sujjada tanuna godiya ga Allah 
3. duk wani aikin alheri zayyi bawa zai iya yinsa domin godiya ga Allah kamar sallah sadaka da  azumin kyautatawa da sauran ayyukan alheri.

Ahalinda muke ciki mutane suna nuna murna ta hanyoyi daban daban, daga ciki akoi barnata dukiya ko salwantar da rai ko aikata haramun, wanda musulunci bayyada da hakan. 

babban abinda ke gabammu cigaba da addu'a  burinda akedashi akan wannnan bawan Allah wanda yaci zabe ( gen. Muhammadu Buhari ) Allah yatabbatar dashi kuma Allah yayi masa jagora wannan shine fatanda akeneman kowani musulmi yakasance dashi. 


2015
Sheikh muhammad Mustapha albarnawi follow  
Download Our App HERE

Join Our Whatsapp Group Chat For Latest Updates - Click Here to Join

Get Latest Quran Quotes and Updates via Sms. Kindly sms Follow Modumustafa to 40404. On Any Network And Sms is free.
modumustafa-bg

Post a Comment

0 Comments