Featured Featured
Ramadan Mubarak 25 (1440) (2019) |Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi
Ramadan Mubarak 25 (1440) (2019) |Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi
Ramadan Mubarak 26(1440) (2019) |Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi
Ramadan Mubarak 26(1440) (2019) |Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi
Nasiha Kan Watan Ramadan | Sheikh Muhammad Mustapha
Nasiha Kan Watan Ramadan | Sheikh Muhammad Mustapha
Nasiha 20 Ramadan 2019 | Sheikh Muhammad Mustapha
Nasiha 20 Ramadan 2019 | Sheikh Muhammad Mustapha

Ladubban cin abinci

 Ladubba na cin abinci 

- yin BISMILLAH
- ci da hannun dama

1️⃣ hadith daga umar R.A manzo S.AW yace; dade kada daya yaci abinci da hannun hagu kuma kada yasha da ita saboda shi shetani yana ci da hannun hagu kuma yana sha a hagu.
imam muslim ne yarawaito

2️⃣ hadith daga umar dan abi salama R.A nacewa; ni nakasance yarine karami ina cinyan manzo S.A.W kuma hannuna yana yawo a cikin ture sai mazo S.A.W yace da ni yaa kai wannan yaron, ambaci sunan Allah (kace BISMILLAH), kaci da hannunka na dama, kaci abinda ke gabanka.
Bukhari da muslim suka rawaitoshi

3️⃣ hadith daga salma dan aqwa R.A; wani mutun yaci abinci a gaban mazon Allah S.A.W da hannunsa na hagu, sai manzon Allah S.A.W yace dashi kaci da hannunka na dama, sai yace; bana iyawa, sai annabi S.A.W yace; baza kuma ka iyaba , ba abinda yahashi alokacinda annabi S.A.W yagayamasa sai girman kai  sai girma kai, daga ranarda yace bazai iyaba har yamutu bai sake daga hannunsa zuwa bakinsa ba sai yazama bayya aiki.
 
Muslim ne yarawaito wannan hadithi.

Allah yasa mudace
------------------------

Ba laifi bane kawaresu suci agefe kaci agefe amma yafi kuci tare domin kasan abinda suke na kuskure wajen cin abinci domin ka gyara, mai kyawo kuka ka tabbata ddasu akai  Allah S.W yace {ليس عليكم جناح أن تأكلوا جميعا أو أشتاتا{
Download Our App HERE

Join Our Whatsapp Group Chat For Latest Updates - Click Here to Join

Get Latest Quran Quotes and Updates via Sms. Kindly sms Follow Modumustafa to 40404. On Any Network And Sms is free.
modumustafa-bg

Post a Comment

0 Comments