Featured Featured
Ramadan Mubarak 25 (1440) (2019) |Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi
Ramadan Mubarak 25 (1440) (2019) |Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi
Ramadan Mubarak 26(1440) (2019) |Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi
Ramadan Mubarak 26(1440) (2019) |Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi
Nasiha Kan Watan Ramadan | Sheikh Muhammad Mustapha
Nasiha Kan Watan Ramadan | Sheikh Muhammad Mustapha
Nasiha 20 Ramadan 2019 | Sheikh Muhammad Mustapha
Nasiha 20 Ramadan 2019 | Sheikh Muhammad Mustapha

Sunnoni da falala ta ranar jumma'ah

Abubuwanda akeso konawi musulmi ya aikatasu a ranaj jumma'ah
Kamar haka:

1- WANKAR JUMMA'AH
2- SA TUFA MAI KYAWO
3- SA TURARE
4- YIN ASHIWAKI
5- GAGGAUTA ZUWA MASALLACI
6- KARANTA SURATUL KAHFI
7- SALATI GA ANNABI
8- YAWAITA ADDU'A
9- YIN SHURU YAYIN HUDUBA

wanda yakiyaye wadannan abubuwan annabi SALLAHU ALAIHI WASALLAM yana cewa:
 "Za'a gafarta mishi zunubinshi sakanin wancan jumma'a  tagabata zuwa wannan jumma'a, da kuma karin kwana uku".

ALLAH yadataddamu ga sunnan ma'aiki 
WASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABAKATUHU.Kuna iya samun malan awadannan shafuffukan:

Download Our App HERE

Join Our Whatsapp Group Chat For Latest Updates - Click Here to Join

Get Latest Quran Quotes and Updates via Sms. Kindly sms Follow Modumustafa to 40404. On Any Network And Sms is free.
modumustafa-bg

Post a Comment

0 Comments