Featured Featured
Ramadan Mubarak 25 (1440) (2019) |Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi
Ramadan Mubarak 25 (1440) (2019) |Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi
Ramadan Mubarak 26(1440) (2019) |Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi
Ramadan Mubarak 26(1440) (2019) |Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi
Nasiha Kan Watan Ramadan | Sheikh Muhammad Mustapha
Nasiha Kan Watan Ramadan | Sheikh Muhammad Mustapha
Nasiha 20 Ramadan 2019 | Sheikh Muhammad Mustapha
Nasiha 20 Ramadan 2019 | Sheikh Muhammad Mustapha

Maulidi bidi'ace ko sunnah

Hudubar Juma'a kan maulidi 

Daga bakin

sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi
 wanda yayita a masallacinsa dake moduganari Bypass Maiduguri borno state nigeria


Aciki akoi bayanai kamar haka:
1 - taya akeson Annabi SALLAHU ALAIHI WASALLAM
2 - suwanene masoyan Annabi SALLAHU ALAIHI WASALLAM
3 - mecece bidi'a
4 - shin maulidi sahabbai sunyita
5 - shin akoi maulidi daga Qur'ani ko sunnah
6 - shin maulidi sunnah ce
7 - shin wanda yaki maulidi makiyin Annabi SALLAHU ALAIHI WASALLAM ne
8 - menene hujjan masu yin maulidi
9 - suwa suka fara maulidi
10 - siffofin mosayan Annabi SALLAHU ALAIHI WASALLAM
11 - siffofin masu bin Alqur'ani da sunnah
12 - maulidi bidi'a ce ko sunnah
13 - cin maulidin ma Annabi kadaine sukeyin ta
14 - meyakamata masoyin Annabi SALLAHU ALAIHI WASALLAM yayi

Dominion sauraron wannan hudubar da kuma menan sanin inagaskiya take da kanna kan download dake kasa.

 Download Mp3

Kuna iya samun malan a wadannan shafuffukan:
Download Our App HERE

Join Our Whatsapp Group Chat For Latest Updates - Click Here to Join

Get Latest Quran Quotes and Updates via Sms. Kindly sms Follow Modumustafa to 40404. On Any Network And Sms is free.
modumustafa-bg

Post a Comment

0 Comments