Featured Featured
Ramadan Mubarak 25 (1440) (2019) |Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi
Ramadan Mubarak 25 (1440) (2019) |Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi
Ramadan Mubarak 26(1440) (2019) |Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi
Ramadan Mubarak 26(1440) (2019) |Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi
Nasiha Kan Watan Ramadan | Sheikh Muhammad Mustapha
Nasiha Kan Watan Ramadan | Sheikh Muhammad Mustapha
Nasiha 20 Ramadan 2019 | Sheikh Muhammad Mustapha
Nasiha 20 Ramadan 2019 | Sheikh Muhammad Mustapha

Hatsarin ido


Bayani akan ainu (ido)

Daga bakin sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi

HADITHI DAGA ANNABI
____________

Annabi SALLAHU ALAIHI WASALLAM yace Idon gaskiyane, yace yawa yawan abinda yakesa mutane kabari ainune, ainu yasasa mutun kabari, yanasa rakumi cikin tukunya - wani yaga rakumi yace wannan rakumin koshesshe ne kawai saita fadi..

Mutun akaganshi aka fadi magana akanshi zaifadi, wani ko tazama sababin mutuwansa..

Azamanin annabi SALLAHU  ALAIHI WASALLAM wani sahabi yatube, yana wanka dawani sahabi yaganshi yace kai bantaba gani jiki mai kyau kamar wannan ba, sai yafadi kamar zai mutu akazo akace ya rasulullah gashi waane yafadi bamusan meyasameshi ba, sai an abi yace kuna tuhuman wani akanshi? sukace akoi munji wani yace jikin waane babu irinsa sai annabi yace meyasa wani zai nemi kashe dan uwansa! meyasa bakasa albarkaba!
Lokacin da kagani meyasa bakace Tabarakallah ba

Kowane yake da ainu?

Ita ainu zayyu kanada ita amma bazaka saniba shiyasa annabi yace inkaga abinda yabirgeka kasa albarka
Duk abinda kagani yaburgeka kace Tabarakallah.

Follow us:
Facebook   Twitter   Instagram

Download Our App HERE

Join Our Whatsapp Group Chat For Latest Updates - Click Here to Join

Get Latest Quran Quotes and Updates via Sms. Kindly sms Follow Modumustafa to 40404. On Any Network And Sms is free.
modumustafa-bg

Post a Comment

1 Comments

  1. You completed various nice points there. I did a search on the theme and found a
    good number of people will have the same opinion with your blog.

    ReplyDelete

Mungode da ziyartan wannan shafin modumustafa.com