Featured Featured
Ramadan Mubarak 25 (1440) (2019) |Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi
Ramadan Mubarak 25 (1440) (2019) |Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi
Ramadan Mubarak 26(1440) (2019) |Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi
Ramadan Mubarak 26(1440) (2019) |Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi
Nasiha Kan Watan Ramadan | Sheikh Muhammad Mustapha
Nasiha Kan Watan Ramadan | Sheikh Muhammad Mustapha
Nasiha 20 Ramadan 2019 | Sheikh Muhammad Mustapha
Nasiha 20 Ramadan 2019 | Sheikh Muhammad Mustapha

Tada Fitina Bayya Daga Musulunci

Ga hadisai guda hudu gada Annabi SALLAHU ALAIHI WASALLAM kan tada fitina da kuma abinda musulmi yakama yayi idan fitina ta taso.

Hadithi  guda hudu

1. Abi sa'idil hudri yace naji Annabi SALLAHU ALAIHI WASALLAM yana cewa " wani zamani  zaizo wa mutane tinkiya itace mafi alheri dukiyar musulmi, zaidinga bi da tumakansa sakankanin duwasu, da wuraren ruwa [ wato yana zuwa inda dabbobinsa zasusamu ciyayi suci da ruwanda zasu sha ] yana gudu da addininsa daga fitina sabida fitintinu zasu addabi al'umma nan fitina can fitina to lalle Kagudu da addininka kace kana kiwon dabbobinka shiyafi maka alheri akan kazauna acikin fitina ko kashigaddakanka ko ashigaddakai.

 imam bukhari ne yarawaito. 2. wanzo SALLAHU ALAIHI WASALLAM yayimun wasiya yace "lalle fitintinu zasu ringa faruwa da rarrabuwa, inhakkan yakasance kakarye tokobinka, kadauki takobi na itace, [ wato infitina tataso in tokobinka nada kaifi inkaima zakace bari inshiga ko ingwada to kakarya tokobinka kadauki sanda kazauna in wani yakawo maka farmaki kakare kanka ammakada kace zakashiga fitina].

Imam Ahmad ne yarawaito. 3. Abu huraira yarawaito daga manzon Allah SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM yace " fitintinu zasu ringa faruwa wanda yake zaune yafi alheri akan wanda yake saye yana hangen fitinan, kuma wanda yake saye daga nisa yake hange shiyafi alheri akan wanda yaje tafiya, kuma mai tafiya ahankali shiyafi alheri akan mai gudu [ guduwan shi zuwa wurin zaisa yarinsa dashi] duk wanda yace bari yasinka yakai kansa ciki to fitinanma zata tsinkaye shi, duk mutuminda yasamu wurin mafaka ko kiyaye kansa to yakiyaye kansa daga fitina.

Imam bukhari yarawaito. 4. Manzon SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM YACE " yin ibada a lokacin fitina kamar hijirane zuwa gareni [ wato idan fitina tataso mutane basuda hankalin natsuwan yin ibada, towanda yasa yana ibada kamar wanda yayi hijira daga wani gari zuwa wajen annabi.

Imam Muslim yarawaito. Masu tada fitina a cikin al'umma kashi uku ne. 

1. kode makiyan addini suka shirya don sucimma musulmai ta wannan.
2.  kode wasu suka dauki fitina hanyace taneman kudu, suna tada fitina susamu kudi.
3.  kode wanda yajahilji addini yadauka fitinan shine addini kamar yadda ake durmiyar dawasu anuna musu shine addini.

Akarshe muna rokonka yaa Allah kabamu zaman lafiya kakaremu da kariyarka daga dukkan fitintinu dama makiyan addininka yaa Allah akoina suke kafimu saninsu kayi mana maganinsu. Amiiin yaRab
Download Our App HERE

Join Our Whatsapp Group Chat For Latest Updates - Click Here to Join

Get Latest Quran Quotes and Updates via Sms. Kindly sms Follow Modumustafa to 40404. On Any Network And Sms is free.
modumustafa-bg

Post a Comment

0 Comments